BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Ƙungiyar NLC ta ɗage zanga-zanga, ta bai wa gwamnati ƙarin mako biyu
Kungiyar kwadago ta NLC ta ce ta janye zanga-zangar ta rana ta biyu ne domin bai wa gwamnati damar biya mata bukatun kungiyar kan matsin rayuwa.
Bidiyo, Yadda aka gudanar da zanga-zangar matsin rayuwa a AbujaTsawon lokaci, 1,28
Daruruwan masu zanga-zangar neman saukin matsin rayuwa da ake ciki a Najeriya ne suka fantsama kan titunan birnin tarayyar kasar domin bin umarnin kungiyar kwadago.
Ko ta yaya cigaban tattalin arzikin Najeriya ko akasi ya shafe ku?
Tattalin arzikin ƙasa na cikin gida (GDP) na daga cikin abubuwan da gwamnati ke amfani da su wajen fahimtar yadda tattalin arzikin ƙasar yake.
An kusa ƙulla yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza - Biden
Shugaba Biden ya ce bisa yadda abubuwa ke tafiya, nan da ranar Litinin za a sanar da batun tsagaita wutar
Bidiyo, 'Gwara na mutu da wannan rayuwar matsi da muke ciki'Tsawon lokaci, 2,09
Wata mai jego mai cin shinkafar afafata ta ce gwara ta mutu da ta ci gaba da zama cikin matsin rayuwa.
'Yadda aka bar ni da gawar mahaifiyata a tsakiyar daji'
Matashiyar mai shekara 25, mahaifiyarta ta rasu ne bayan motar da suke ciki ta yi hatsari, lamarin ya janyo mahaifiyar ta faɗa waje ta tagar mota.
Yadda sabbin ƙa’idojin CBN za su shafi kasuwar canjin kuɗi
A yunƙurinsa na daidaita darajar kuɗin Najeriya - naira, babban bankin ƙasar CBN, a 'ƴan kwanakin da suka gabata, ya gabatar da wasu sabbin ƙa'idoji ga ƴan canji domin tsaftace harkar.
Wane zaɓi ya ragewa ɗaliban da ke karatu a Ukraine kafin yaƙi?
A wannan watan ne ake cika shekara biyu da mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Hotunan sabon masallaci mafi girma a Afirka da aka buɗe a Aljeriya
An gina masallacin cikin shekara bakwai inda kuma aka kashe sama da dala miliyan 8000 wajen gina shi
Abin da rahoton Oronsaye ya ƙunsa, wanda Tinubu ya bayar da umarnin aiwatarwa
Rahoton Stephen Oransaye na shekarar 2012 ya bayar da shawarar haɗe wasu ma'aikatu da hukumomin gwamnati waɗanda ayyukan su ke da alaƙa, a wani mataki na rage kuɗin da ake kashewa wajen tafiyar da gwamnati
Yadda za ku shiga gasar BBC ta ƙwararren ɗanjarida ta Komla Dumor, 2024
BBC na neman sabon tauraron aikin jarida a Afirka wanda zai lashe lambar yabo ta Komla Dumor, wanda yanzu ake shirya gudanar da karo na tara.
Ana yi wa rayuwarmu barazana - Ƴan majalisar Zamfara
Ƴan majalisar jihar sun ce tun daga daren ranar da suka sanar da rufe majalisa aka fara barazana ga rayuwarsu - gwamnatin jihar ta nesanta kanta.
Riƙaƙƙun fursunonin da ba a iya yin ido biyu da su
An bai wa wakiliyar BBC Leire Ventas damar shiga gidan yarin Cecot, wani katafaren gidan kaso wanda aka gina don sakaya ƴan ƙungiyoyi masu tayar da tarzoma a ƙasar El Salvador sakamakon yaƙin da shugaba kasar, Bukele ke yi kan masu aikata laifuka.
Me ya sa tsofaffi suka fi haɗarin kamuwa da cutar kansa?
Abu na farko kuma mai sauki shi ne, yayin da muke tsufa, sannu a hankali jikinmu yana lalacewa, inda kwayoyin halittarmu ke lalacewa saboda abubuwa da dama.
Shawarwari bakwai kan yadda za ku yi amfani da wayarku
Shin a kowace rana kana ganin mutanen da ke ɓata a kan wayoyinsu? A yanzu mutane kan iya ɓata aƙalla sa'o'i bakwai suna shiga shafukan intanet a wayoyinsu.
Abun da ya sa Ecowas ta ɗage wa Nijar da Mali da Burkina Faso takunkumai
Ecowas ta ce ɗage takunkuman - wanda zai fara aiki nan take - ta yi shi ne bisa dalilai na jin kai.
Yadda masu kuɗi ke lalata ƴaƴan talakawa a Kano – Daurawa
A cewarsa “Yanzu haka akwai wasu yara ƴan shekara 13 waɗanda muka gano suna ɗauke da ciki.”
Ƙauyen da ya zama na marayu zalla bayan mummunan harin Rasha a Ukraine
Wani harin makami mai linzami da aka kai cikin 2023 ya fada kan wani kantin shan shayi a Hroza inda ya kashe mutum 59.
Gargaɗin DSS ga NLC da fatalin cire tallafin lantarki
Wannan maƙale ce da ke duba kan muhimman abubuwan da suka faru a Najeriya cikin makon da ya gabata
Manyan tambayoyin da shugaban Senegal ya ki amsawa a jawabinsa
Shugaban Senegal Macky Sall ya yi wa al'ummar kasar jawabi ranar Alhamis kai-tsaye ta gidan talabijin, makonni bayan sanar da matakin dage zaben shugaban kasar wanda aka tsara gudanarwa ranar 25 ga watan Fabarairun nan.
Labaran Bidiyo
Wasanni
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 28 Fabrairu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 27 Fabrairu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 27 Fabrairu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 27 Fabrairu 2024, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Murya, Shin wace ƙasa ce ta fara mulkin farar hula a Afirka?Tsawon lokaci, 13,54
Shirin Amsoshin Takardunku na wannan lokaci ya duba abin da ke haddasa cutar cin-ruwa da hanyoyin kauce masa.
Murya, Hikayata 2023: Labarin Matar AljannaTsawon lokaci, 7,52
A filinmu na Hikayata na wannan makon, mun kawo muku labarin Matar Aljanna, wanda Nafisa Rabiu Umar mazauniyar Bypass, layi na biyu a unguwar Bomala da ke birnin Gombe ta rubuta.
Murya, Ra'ayi Riga: Hasashen Nimet na jinkirin damina a wasu sassan NajeriyaTsawon lokaci, 59,34
Shirin Ra'ayi Riga na wannan makon ya duba hasashen Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya, NIMET, da ya nuna cewa za a samu jinkirin saukar daminar bana a wasu sassan ƙasar.